Jollof rice is a bae

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @cook_14117890

#jollofricecontest
My favorite as usually...so healthy and delicious

Jollof rice is a bae

#jollofricecontest
My favorite as usually...so healthy and delicious

Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke rice kiyi parboiling dinsa.
    Sai ki wanke tarugu da tomatoes dinki kiyi grating ki ajiye a gefe.
    Sai ki wanke nama ki tafasa dasu kayan kamshi da dandano.in ya dafu sai ki yanka su kanana ki ajiye a gefe.

  2. 2

    Sai ki daura tukunya a wuta in yayi Zafi ki zuba mangyada in mai yayi Zafi...sai ki yanka albasa yanka mai kyau ki zuba.
    Kizo da spices dinki ki zuba ki juya.

  3. 3

    Sai ki soya Kamar tsawon 3mins.
    Bayan haka sai ki zuba ruwa tare da ruwan naman da kika dafa din nan.ruwan ya zamana zai iya dafa shinkafar.
    Sai ki zuba gishiri da seasoning cubes dinki ki juya ki dandana.
    In yayi dai dai...sai ki rufe ki barshi ya tafasa sosai,sai ki yanka carrot,cabbage and green beans din nan.

  4. 4

    Bayan ruwan ya tafasa sai ki zuba rice dinki ki juya ki zuba veggies din ki da naman nan da kika yanka kanana ki juya su duka ki rufe domin ya dafu.
    Bayan ya dafu sai ki kashe wuta kiyi serving shikenan.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @cook_14117890
on

Comments

Similar Recipes