Macaroni with dry fish sauce

rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116

Simple cooking

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Macaroni
  2. Mai
  3. Tumatur
  4. Albasa
  5. Attaruhu
  6. Lawashin albasa
  7. Magi
  8. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Za a saka ruwa a tukunya Idan ya tafasa sai a saka makaroni abarshi har ya dahu sa a tace.

  2. 2

    Za a nika kayan miya a blender sama sama sai a saka mai a tukunya yayi zafi a juye nikan aciki sannan asaka magi ayi ta juyawa ya soyu sai a saka gyararren kifi da lawashin albasa da onga classic a juya ya karasa soyuwa.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116
on

Similar Recipes