Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cup6arzajjiyar shinkafa
  2. Zogale
  3. to tasteSeasonings
  4. Dakakkiyar gyadar amaro
  5. 1 tincooking oil
  6. 1tattasai
  7. 5tarugu

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki 6arza shinkafa sannan ki wanke ki tsane a kwando. Ki nemi colender ta karfe ki juye a ciki. Ki zuba ruwa a wata tukunya karama sannan ki dora colender din a kai. Bayan kamar minti ashirin sai ki sauke.

  2. 2

    Ki zuba duk kayan hadin a ciki ki motse. Ki sake juyewa a cikin colender din ki mayar a wuta ki turara. Bayan minti sha biyar sai ki sauke.

  3. 3

    Serve

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
on
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Read more

Comments

Similar Recipes