Share

Ingredients

2 hour
  1. Nama mara kitse
  2. Tsinken tsire
  3. Kulikuli
  4. Kayan dandano
  5. Gishiri
  6. Kayan kamshi
  7. Mai
  8. Yaji dakakke

Cooking Instructions

2 hour
  1. 1

    A cikin babban kwano ki ki hada kulikuli da sauran abun da na lissafa banda mai.kisa tsinken tsirenki a ruwa ki dan jika.

  2. 2

    Ki yanka namanki masu fadi siri Siri Sai ki dakko hadin kulikulinki ki shafa a jiki ko ina ya shiga sai kisa garwashi a Kunna ki dora abun gashi ki dora ki gasa kinayi kina Shafa mai a jiki har ya gasu.sai ki yanka albasa aci.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sapeena's cuisine
on
Kano State

Comments

Similar Recipes