Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1 hour
2 servings
  1. 2 tinFlour
  2. Water as required
  3. 1 tbspButter
  4. 1 tspYeast
  5. For the pepper soup
  6. Beef
  7. Scott bonnet
  8. cubesSeasoning
  9. Cumin powder
  10. Oil
  11. Onions
  12. Black pepper
  13. Ginger
  14. Daddawa

Cooking Instructions

1 hour
  1. 1

    Ki tankade flour dinki tare da salt a cikin kwano. Ki xuba butter ki murza har sai Sun hade jikinsu

  2. 2

    A zuba yeast a juya sosai sai a kawo ruwa a kwaba, kada kiyishi very sticky kiyi shi safsafa, ki curashi kamar kwallo. sai ki barshi xuwa minti 30 sai kisa flour a akan abun murji ki ki dauki kowanne ki fadashi kamar yadda yake a hoton.

  3. 3

    Sai kisa Kaskon suyarki a kan wuta ki dauka daya bayan daya kina gasawa gaba da baya har ki gama.

  4. 4

    Sai a samo tukunya a wanke nama a zuba duk abun dana lissafa sai a dafashi mai romo sai a ci da biredin.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sapeena's cuisine
on
Kano State

Comments

Similar Recipes