Share

Ingredients

  1. Waken suya
  2. Ruwan tsami
  3. Maggi
  4. Yaji
  5. Mai
  6. Waken suya
  7. Ruwan tsami
  8. Maggi
  9. Yaji
  10. Mai
  11. Waken suya
  12. Ruwan tsami
  13. Maggi
  14. Yaji
  15. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki jika wakenki kamar 3 hours saiki wanke sosai saiki kai a markada Idan aka markada sai ki tace ta da kyallen taci, saiki dora a wuta Idan ya tafasa sai ki sa ruwan tsami, zakiga awarar Tana tasowa sai ki kwashe a kyallen da kika tace ki daure ki rataya a wani gurin domin ruwan ya fita

  2. 2

    Idan ruwan ya tsane saiki juye a tray ki yanka kanana kuma tsaitsaye kamar yanda yake a pick din

  3. 3

    Idan kika gama sai kisa a rana ya bushe sai ki Dora mai a wuta Idan ya yi zafi saiki sa awarar zakiga Tana Kumbura, Idan ya soyu saiki kwashe

  4. 4

    Kisa Maggi da kuma yaji kadan, kisa mai kadan sai ki juya sosai shikenan....... Zaki Iya ci ko ki sayar........ Akwai dadi kwarai yar uwa ki gwada kiga.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
on
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Read more

Comments

Similar Recipes