Edit recipe
See report
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki fere doya ki yayyanka ta a tsaye kmar yankan dankali idan xaki soya sai ki wanke kisa salt ki xuba ruwa kisa a wuta ki dafa shi har sai yayi laushi sai ki sauke....

  2. 2

    Zaki xuba mai a pan kisa albasa idan ya soyu sai ki xuba doyan ki soya idan tayi golden brown sai ki tsame....

  3. 3

    Zaki wanke tomatoes naki ki yayyanka ki jajjaga garlic da yawa....

  4. 4

    Zaki xuba mai a tukunya kisa albasa d garlic idan ta soyu sai ki xuba tomatoes naki kisa maggi d curry ki juya...idan kina d nama xaki Iya sawa ki barshi y dahue sosai sai ki sauke....

  5. 5

    Our special yam ix ready to served.....

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Salma's_delicacies.
Salma's_delicacies. @cook_14012494
on
Kano Nigeria
my names ix salma salisu Adam I was born and brought up in kano, lamido creacent nassarawa GRA..I luv food, I luv sharing my new recipes, and I want to be a great chef. I'm food photographer, food lover, momma....Always eat good food and stay young and healthy......
Read more

Similar Recipes