Share

Ingredients

  1. Waken suya
  2. Tarugu da albasa
  3. Maggi da curry
  4. Ruwan tsami
  5. 3chopped tomatoes
  6. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki jika waken kikai a markada ki tace ki dora a wuta idan ya tafasa ki sa ruwan tsami,

  2. 2

    Ki kwashe awarar a kyallen taci kibarshi ya tsane saiki yanka,kirika sakawa a ruwan magi kina soyawa

  3. 3

    Ki jajjaga tarugu da albasa ki soya tare da tumatirin shikenan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
on
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Read more

Comments

Similar Recipes