Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Wake
  2. Manja mix wit man gyada
  3. Attarugu
  4. Tattasai
  5. Albasa me lawashi
  6. Tafarnuwa
  7. Citta
  8. Onga
  9. Grammasala
  10. Cryfish
  11. Maggei
  12. Salt
  13. Kifi
  14. Farar leda

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki surfa wake ki wanke kifitadda dukkan datti saiki xuba tattasai attaruhu albasa kibada markade idn an markado kidaka citta da tafarnuwa kixuba saiki saka mggei onga grm masala ki ynka albasa kisaka hadin man gyda da manja kisa salt kadan ki xuba cryfish saiki kulla dmn kin dora ruwa akan wuta saiki xuba ya nuna......4d souce xaki jajjaga kayan miya banda tumatur kisa tafarnuwa da citta kadan saiki soya kisa maggei daya kixuba kifi ki yanka albasa dayawa idan yayi acisa da moimoi akwai dadei

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Mrs Ibraheem Na,abba
Mrs Ibraheem Na,abba @cook_14347316
on

More Recommended Recipes