Plain Moi moi

#PAKNIG.It's Ramadhan so i decide to prepare moi moi for the family
Plain Moi moi
#PAKNIG.It's Ramadhan so i decide to prepare moi moi for the family
Cooking Instructions
- 1
Da farko xaki gyara wakenki ki tabbatar bayada tsakuwa ko Kwari sannan ki xubashi cikin turmi ki xuba ruwa kadan ki dakashi Sama Sama har Sai kwalhwarshi ta Rabu da jikinshi
- 2
Sannan ki juyeshi acikin mazubi Mai dan girma ki xuba ruwa ki cire mishi duk kwalhwarshi da ta taru ta kuma taso saman ruwan.ki tabbatar duk kin cire kwalhwarshi baki daya sannan ki wankeshi sosai
- 3
Saiki dauko albasa da attarugu ki gyarasu sosai ki yayyanke albasar sannan ki juyesu acikin waken Tareda tafarnuwa sannan ki kai inji aniqasu sosai
- 4
Sannan ki dora ruwa kadan acikin tukunya kan wuta ki xuba wannan kullallar alalar aciki ki Rufe
- 5
Idan aka kawo maki Saiki xuba man gyada aciki ki motse sannan ki dauko magginki da kika daka sosai da dan Gishiri kadan ki juye aciki ki motsesu sosai sannan ki saka ludayi ki bugashi sosai sosai ya bugu sannan ki fara xubawa acikin Leda kina kulluwa
- 6
Sannan Idan tayi.xaki iya cinta da Mai da yaji ko kuma da sauce
- 7
Dalilin da yasa ban saka tattasai ba shine saboda tattasai yana sakata karfi
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
Soyayyar kaza😋 Soyayyar kaza😋
Inason soyayyar kaza musamman idan aka saka mata Kayan qamshi Fatima Bint Galadima -
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
More Recipes
Comments