Irish moi-moi(alalan Irish)

Mrs Hayateey @cook_2333
Cooking Instructions
- 1
A pare Irish sannan a yanka kanana Sai a wanke
- 2
Sai ki yanka tattasai da albasa
- 3
Ki hada yankakken Irish din da su tattasai Sai kiyi blending nashi
- 4
Idan kinyi blending nashi Sai ki juye a mazubi Mai kyau
- 5
Sanna Sai seasonings naki sannan ki fasa kwai aciki Sai Kuma man gyada
- 6
Idan kin Gama Sai ki daura su aleda sannan kisa rufa kadan a tukunya Sai ki dafa shi
- 7
Aci dadi lfy
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
Soyayyar kaza😋 Soyayyar kaza😋
Inason soyayyar kaza musamman idan aka saka mata Kayan qamshi Fatima Bint Galadima -
-
-
-
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/14870570
Comments