Moi-Moi & Liver source

3 cooks are planning to make this
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Wake
  2. Attaruhu
  3. Tattasai
  4. Albasa
  5. Carrot
  6. Peas
  7. Hanta
  8. Kayan kamshi
  9. Manja & man gyada
  10. Maggi
  11. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki surfa wakenki ki fitar da dusar saiki wanke ki yanka albasa ki saiki saka attaruhu sai kikai a niko miki in an kawo miki saiki zuba gishiri da maggi ki saka manja da man gyada ki jujjuya saiki kullah a leda dai2 girman da kikeso saiki zuba cikin tukunya ki saka ruwa ki daura kan wuta har zuwa time din da zata dahu ki debeta ki saka a flask

  2. 2

    Saiki wanke hantar ki kisaka kayan kamshi da albasa maggi da gishiri ki daura akan wuta saiki gyara attaruhu da tattasan ki ki jajjaga ki ajiye gefe ki kankare carrot ki yanyankashi ki hada da peas ki wankesu ki daurasu kan wuta kidan tafasa su kadan sai ki kwashe suma ki ajiye a gefe ki duba hantar inta dahu ki sauketa itama inta huce ki yanyanka kanana ki ajiye gefe ki yanka albasa ma ki ajiye gefe.

  3. 3

    Saiki daura tukunya ki zuba manja ki saka albasa inya soyu saiki juye attaruhu da tattasannan naki kina juyawa harya fara soyuwa saiki juye ruwan tafashen hantar nan naki ki juye carrot da peas dinki ki juye hantar saiki saka albasar ki, ki jujjuya saiki maida murfin tukunyar ki, ki rufe har zuwa time din da zata dauko soyuwa saiki kara maggi ki bashi 3 to 5 minute shikenan kin gama.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
on
Kano
I was born in kano state
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes