Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Wake
  2. Manja
  3. Kwai
  4. Nama shredded and nikakken nama
  5. Alayyahu
  6. Tomatoes
  7. Albasa
  8. Maggie n spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke wakenki ki nika a blander ko ki kai Markade idan an kawo sai ki xuba dafaffen kwai wanda kika yanka kisa ka Dan Maggie haka da manja da an man kuli kadan kiyi mixing din su idan yayi Kauri dayawa xaki iya kara suwa Dan ya Dan sake kadan haka sai ki kulla a ledar sai ki xuba ruwa a tukunya ki dafa shi

  2. 2

    Ki yanka albasa slice,tomato,green pepper n red,attaruhu,ki yanka kuma alayyahu dinki shima ki wanke ki aje a gefe

  3. 3

    Sai ki dauko pan dinki ko tukunya ki xuba man kuli kadan sai ki Dan soya shi sai ki dauko shredded beef din da nikakken naman ki xuba ki Dan soya su sama sama sai ki kawo attaruhu da garlic ki xuba akai ki cigaba da juyawa sai ki xuba albasa,tomatoes kisa ka Maggie da spice sai ki rufe for 5mint

  4. 4

    Idan ta dahu sai ki dauko alayyahu ki xuba shi shima ki kuma xuba green pepper ki juya shi kenan sai ki sauke.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
yasmeen
yasmeen @Marhan1214
on
Kano
love cooking I like making delicious
Read more

Comments

Similar Recipes