Cooking Instructions
- 1
Ki jiqa shinkafar ta kwana saboda tayi laushi wurin markade,saiki soya gyadar ki sama sama ki jiqata a ruwa ita ma da safe ki murje ta ki cire wannan bawon jikinnata,shinkafar ma ki wanke ki hadasu guri daya ki markada a blender ko ki kai markade.saiki tace
- 2
Ki zuba a tukunya ki dora amma fa ki rage wuta saiki yita juyawa har sai yayi kauri karki matsa daga kai zai yi gudaji idan yayi kauri saiki matsa lemon tsamin ki akai ki juya saiki sauke
- 3
Ki zuba sugar kisha lfy
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6619800
Comments