Shawarma

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
Nigeria

#lagosstate .......... My family love it

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Flour, salt, oil, sugar, yeast
  2. Cabbage, carrot, onions
  3. 1Cucumber, 3 tomatoes
  4. 2maggi, curry
  5. Kayan kamshi
  6. Nama
  7. Mayyonise
  8. 1tarugu

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki hada flour da yeast, sugar kadan da gishiri kadan da mai shima kadan saiki yi dough kisa a rana kamar 1 hour zakiga ya taso sai ki kara kwabawa saiki koma sashi a rana for 1 hour

  2. 2

    Sai ki dauko ki yanka karami saiki murzashi da abin murzawa amma ba lafe lafe sosai ba saiki dora non stick frying pan akan wuta sai ki dora wanda kika murza....

  3. 3

    In a low heat zakiga ya fara gasuwa ya fara tasowa sai ki juya dayan ban gare har yayi

  4. 4

    Haka zaki tayi harki gama

  5. 5

    Zaki yanka kayanki dana ambato yanda kike so

  6. 6

    Cucumber ma haka da tomatoes

  7. 7

    Zakiyi marinate din namanki da su maggi da curry da kayan kamshi sai ki sa mai kadan ki zuba naman da tarugu kina juyawa har yayi

  8. 8

    Zaki diba mayyonise dinki a kwano sai ki sa sauran kayanki banda nama saiki juya sosai, saiki kawo shawarma bread dinki kisa hadin kayan saiki jera naman ki barbada grated carrot dinki sai ki dauko gefe ki nade da gefen saiki sa toothpick ki soka a miki shikenan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
on
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Read more

Similar Recipes