Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki surfa geronki ki wankeshi sai ki wanke gyada ma daidai, sai sa citta sai a Kai markade in an dawo sai a tace shi da tsummanki Na tata

  2. 2

    Kar ki cika ruwa a ciki, sai ki dauko tukunya ki wanke Shinkafan tuwo sai ki zuba a tukunyar sai ki dafa shi ya nuna

  3. 3

    Daganan sai ki zuba kunun ki da aka markado a cikin Shinkafan amma ba duka ba ki bar kadan kiyita juyashi a wuta a hankali har yayi kauri Ya tafasa sai ki sauke ki zuba tsamiyanki da sauran abin kunun da kika rage, sai kisa sugar. Shikenan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khadija MBello
Khadija MBello @cook_14191935
on
#bornostate.

Comments

Similar Recipes