Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 4and halp cup danyar gyada
  2. Pinchsalt
  3. 1 cupsugar
  4. 4eggs
  5. 1 table spoonVanilla
  6. Oil for frying
  7. Flour

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki gyara gyadarki ki tsaftace ta saiki samu container ki zuba ki aje a gefe
    Sannan ki dauko container ki fasa kwanki kisa vanilla kisa sugar sai pinch of salt ki juya saiki dauko gyadarki ki ringa zuba ruwan kwanki akai saiki barbada flour ki juya sosai Karki sa cokali da container din zaki ta juyawa.

  2. 2

    Harya game hk zaki ta diga ruwan Kwan akai saiki barbada flour haka zaki yi ta barbada flour kina juyawa har ingredients din su bi jikinta wadda ta maqale a jikin daya Saiki raba ki ajiye tayi kmr 4-5 minutes saiki soya idan tayi Golden brown saiki tsame

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam's Kitchen Cake Nd Small Chops
on
Kano Nigeria
proudly muslimah i'm single BUK graduate cook lover
Read more

Similar Recipes