Cooking Instructions
- 1
Ki jika wake ki surfa ki gyara kisa tattasai da albasa da attaruhu ki markada a blender
- 2
Ki zuba mangyada kisa seasonings da ruwan dumi ki gauraya ki kukkula a leda kisa a tukunya ki zuba ruwa ki daura
- 3
Ki rufe ki barshi.har yayi
- 4
Idan yayi kisa a bowl ki xuba mangayada kisa yaji
Similar Recipes
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6777229
Comments