Share

Ingredients

  1. 2chickens
  2. Spices
  3. Garlic
  4. 4Bonnet pepper
  5. 3Onions
  6. 2Green pepper
  7. Vegtable oil
  8. Ginger
  9. Garlic
  10. 1/2 tbsBlack pepper
  11. Pinchyellow pepper
  12. 2 tbsSoy souce

Cooking Instructions

  1. 1

    A wanke kazan su fita tas,asaka a kwalanda a barsu su tsane

  2. 2

    A yi grating din albasa,attaruhu,tafarnuwa,danyar citta,a juyesu a roba,a zuba black pepper,yellow pepper,maggie,kayan kanshi,mai,soy sauce, ajuyasu sosai,a dauko kajin a shafe jikinsu da da kayan hadin,a barsu su tsumu kaman 1hr

  3. 3

    A shafa butter a farantin gashi a saka kajin a ciki,a gasasu kaman minti 20

  4. 4

    A yanka koran tattasan dogaye,albasa slice,a dora pan akan wuta a zuba mai kadan a soya albasa da koran tattasan a dan saka gishiri kadan da kayan kanshi a soyasu for 1min a zuba akan kaza

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ameena Abubakar
Ameena Abubakar @cook_14574562
on
Kano State
married,I just love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes