Ingredients

  1. 1 cupFlour
  2. 1/2 cupButter
  3. Maggi
  4. Meat
  5. Dankali
  6. Carrot
  7. Albasa
  8. Baking powder
  9. Kayan miya

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu flour dinki da butter da maggi sai baking powder kisa ruwa ki kwaba dai dai kwabin meat pie ki yi mah kwabin falen falen sai ki saka a pan ki gasa bayan kin gama

  2. 2

    Sai ki dawo ga naman ki ki dafa sa da kayan kamshi da maggi da salt

  3. 3

    Sai ki dafa dankalin ki na turawa ki yanka shi kana kana sanan ki dafa ki yanka carrot dinki ki aje gefe

  4. 4

    Ki zuba mai a pan ki zuba albsa kisa naman ki da dankalinki ki juya su

  5. 5

    Idam sun kusa soyuwa kisa jajjagen ki kadan ki kotsa ki carrot dinki minti biyu ki sauke ki dauko wanan rotti din da kika gasa ki xuba kayan hadin ciki shikenan zaa iya sha da tea koh zabo

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
on
Katsina

Similar Recipes