Edit recipe
See report
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko na yanka sausage na rabashi 3

  2. 2

    Saina ɗauko taliya na tsirata ajikin sausage, ajikin kowane sausage na tsira taliya 7

  3. 3

    Saina ɗora ruwan zafi yatafasa saina zuba wannan taliyar mai sausage, daya dahu saina tsane a colander

  4. 4

    Sauce ɗin kuma na yanka tattasai tsaitsaye, saina yanka albasa, na jajjaga tarugu tareda garlic saina sasu acikin pan nazuba mai nasoya

  5. 5

    Saina ɗauko dafaffen nama na yankashi dogaye saina haɗa acikin sauce ɗin, nazuba su,maggi da curry.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
on
Katsina

Similar Recipes