Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kwai
  2. Curry,maggi,gishiri,tafarnuwa,kananfari
  3. Dankali
  4. Dankali
  5. Hanta
  6. Ketchup
  7. Shinkafa
  8. Kayan miya (tumatur tattasai attarugu albasa)
  9. Lettuse
  10. Man kuli

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki tafasa hantanki ki ajiye a gefe ki markada kayan miyanki sai ki dauraye tukunya ki daura a wuta kisa mai ki zuba markadadden kayan miyanki ki soyashi idan ya soyu sai ki zuba ruwa ki daka kananfari da tafarnuwa ki zuba ki sa maggi gishiri curry ki rufe idan yatafasa sai ki wanke shinkafanki da gishiri ki zuba idan yakusa nuna sai ki zuba hantanki da slices albasa shikenan

  2. 2

    Zaki fere dankalinki ki yanka sai soya

  3. 3

    Ki dafa kwanki ki yanka lettuse dinki da tumatur albsa

  4. 4

    Ki zuba jollof ki yanka kwanki a gefe ki zuba lettuse shima a gefe kisa ketchup dinki shima a gefe.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fancy's Bakery
Fancy's Bakery @cook_15420396
on
Gombe State
Up coming baker🎂🍔🍰Cooking and baking is one of my best hobby%🍲🍛🍴🍽
Read more

Similar Recipes