Ingredients

  1. 2cucumber
  2. Nama
  3. Egg
  4. Maggi
  5. Albasa
  6. Attarugu
  7. Kayan kamshi
  8. Cabbage

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu cucumber ki cire tsakiyan da spoon zaki iya fere bayan zaki iya barin shi haka

  2. 2

    Ki wanke naman ki ki dafa shi da maggi da kayan kamshi ki nika sa koh ki daka ki daura a pan kk zuba mai ki jajaga attarugu ki zuba ki yanka cabbage kadan ki zuba kisa lawashi ki motsa minti daya ki sauke

  3. 3

    Ki dauko cucumber din ki tura naman ciki ya shiga sosai kisa wuka ki yanka

  4. 4

    Sai ki daura mai a pan ki fasa egg kisa masa maggi ki dinga tsoma wanan hadin kina soyawa a mai me zafi

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Written by

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
on
Katsina

Similar Recipes

More Recommended Recipes