Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki dafa shinkafa idn tayi rabin dahuwa ki wanke ki ajiye a gefe.

  2. 2

    Kiyi greeting kayan miyanki ki soya su idn suka soyu ki zuba kayan dandano da kayan kamshi kiya mutsa ko ina y hade ki kawo rice dinki ki zuba ki zuba cabbage karas,koren tattasai tare d green beans ki zuba ruwa kadan ki rufe.

  3. 3

    Dayan gefe kin tanadi hanta kin wanke ta tas kin zuba a tukunya kin zuba albasa kayan dandano d kayan miyan d kikayi greeting d kyn kmshi kin zuba bai kiyi t ya mutsawa harta hadu ki zuba ruwa sannan ki yanka koren tattasai ki zuba.idn tayi ki sauke.

  4. 4

    Ki yanka kwai cucumber ki aza kiyi kwalliya dasu.aci ddi lpy.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Alkaleey
Mrs Alkaleey @cook_15786121
on
Zamfara State

Comments

Similar Recipes