Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki gyara kifin ki saiki wanke shi da lemon tsami saiki zubashi a qualender ki saka maggi da gishiri da kayan kamshi ki jujjuya.

  2. 2

    Saiki zuba mai a kasko ki daura akan wuta in yayi zafi saiki zuba kifinnan inya soyu saiki juya a haka harki gama.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
on
Kano
I was born in kano state
Read more

Comments

Similar Recipes