Tuwon Dawa da Alkama da Miyar Kubewa Danya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Ayshat Wazirie
Ayshat Wazirie @cook_17709480
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Garin Dawa cup 2
  2. Garin Alkama cup 1
  3. Ruwa
  4. Kanwa
  5. Mangida 1/2ludayi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki dora tukunyarki awuta kizuba ruwa kibarsu su tafasa

  2. 2

    Kidauko garin dawa ki hada dana alkama kigamesu sosai kiraba su kashi ukku

  3. 3

    Kidau ki kashi daya ki kwabashi da ruwansanyi yayi ruwa(bada kauriba)kidauko kanwa kijika ta

  4. 4

    Sai kizuba wanda kika kwaba(talgi) cikin tukunyar ruwan da suka tafasa kisa kanwa da kika jika kadan(saboda dawa) sai ki motsa su sosai, kibarshi yayi kamar 20mn yana dahuwa

  5. 5

    Sai kizuba sauran garin ahankali kina tukawa dasauri harya tuku sosai saikisa ruwan zafi kadan kirufe kirage wuta kibarshi 30-40m yana dahuwa

  6. 6

    Ki kara tukawa kisa mangida saboda yayi laushi sosai sannan ki kwashe

  7. 7

    Aci lfy😋😋

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Ayshat Wazirie
Ayshat Wazirie @cook_17709480
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes