Jollof rice en spaghetti with fry meat

nafeesa nuhu
nafeesa nuhu @cook_14693237

Uhmmm u need to try dis is yummy

Jollof rice en spaghetti with fry meat

Uhmmm u need to try dis is yummy

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 3cup/rice
  2. Halfspaggeti
  3. Hot and swt pepper
  4. 2tomatoes
  5. Spring onions
  6. Cabbage
  7. Carrot
  8. Onions
  9. Seasonings
  10. Spices
  11. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki jajjaga taruhu da tattasai da tomatoes dinki

  2. 2

    Sai ki soya idan ya soyu sai ki zuba ruwa dai dai yanda zai isheki

  3. 3

    Sai ki rufe ya tafasa idan ya tafasa sai ki wanke shinkafarki ki zuba sai ki ki rufe bayan kamar minti talatin sai ki zuba taliyarki

  4. 4

    Ki kawo seasonings da spices dinki ki zuba

  5. 5

    Sai kinga ya kusa tsotsewa sai ki kawo yankakken cabbage carrot da albasa mai lawashi sai ki zuba ki rufe

  6. 6

    Ki samu lemonki mai sanyi kici dashi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
nafeesa nuhu
nafeesa nuhu @cook_14693237
on

Comments