Share

Ingredients

  1. Flour
  2. Gishiri
  3. Suga
  4. Mai
  5. Ruwa
  6. Yeast

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki hada komai guri guda banda man ki kwaba. Sai ki rufe ki ajiye a guri mai dimi har ya tashi. Ki sa man ki a wuta yayi zafi sai ki rinqa guzuro kwabin daidai girman da kike so kina sawa a man. In yayi ja sai ki kwashi ki tsane a kwando

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Sumayyah
Ummu Sumayyah @UmmuSumayyah03
on
Kaduna Nigeria

Comments

Similar Recipes