Ingredients

  1. Wake
  2. Manja
  3. Albasa
  4. Attaruhu
  5. Spices
  6. For the sauce
  7. Cabbage
  8. Vegetables
  9. Spices
  10. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    DA farko zaki jika wakenki saiki barzasa a turmi ki wanke shi kicere hancin waken saiki jikasa kamar 20min saiki kara daurayeshi saiki wanke albasa da attaruhu da tattasai saiki zuba kikai markade idan an markadamiki saiki zuba manja da spices dnki aciki da cut onion dnki saiki juya saiki dakko container dn daza ki zuba saiki shafa manja aciki kizuba kullin waken ki rufe ki dakko tukunya kisa ruwa kadan a ciki saiki sa murfi a cikin tukunyar kijera container dnki na kullin a ciki.

  2. 2

    Saiki rufe tukunyar ruf kar iska ta dinga shiga saiki dura a wuta ya dahu saiki sauke.

  3. 3

    For the sauce kuma,farko zaki wanke kayan miyanki ki yankasu gabadaya saiki zuba a tukunyakisa ruwa kadan aciki ya tafasa idan kayan miyan ya tafasa saiki sa mai da spices dnki saik dakko cut cabbage dnki da kika yanka bacin kin wanke shi saiki zuba a ciki ki juya shi kibarshi kamar 5 min saiki sauke kihada da alelen a ci 😋😋😋.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
on
Kano
I luv cooking
Read more

Similar Recipes