Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Wake
  2. Manja
  3. Spicee
  4. Kayan miya
  5. Ruba ko leda
  6. For the sauce
  7. Vegetables
  8. Spices
  9. Cabbage
  10. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki gyara waken ki ki sirfa shi ki wanke sai kijika idan ya jiku sai ki kara wanke shi kisa attaruhu da tattasai da albasa sai akai miki markade idan an kawo saiki zuba spices dnki da albasa (yankakkiya) da manja saiki juya saiki zuba aruba nan ki rufe murfin ko kuma leda ko gwangwani duk wanda kike dashi saiki dauko tukunya ki zuba ruwa kadan kisa murfi aciki sai ki jera ki dura a tukunya ki rife har ya dahu.

  2. 2

    For the sauce zaki wanke kayan miyanki ki yankasu sai ki zuba a tukunya ki zuba ruwa a ciki ki tafasa saiki zuba spices dnki da mai kadan ya dan suyu saiki zuba cabbage dnki a ciki ki barshi kamar minti uku saiki sauke.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Written by

mum ashraf's kitchen
mum ashraf's kitchen @cook_16751661
on
Kano

Similar Recipes

More Recommended Recipes