Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Wake
  2. Attaruhu
  3. Tattasai
  4. Albasa
  5. Seasonings
  6. Spices
  7. Manja
  8. Carrots
  9. Green pp
  10. Eggs
  11. Crayfish

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki surfa wake ki wanke ki gyara ki gyara su attaruhu tattasai da albasa da kifi ki zuba akai markade

  2. 2

    Kafin adawo daga markade ki dora ruwa ya tafasa

  3. 3

    Ana kawowa kisa maggie gishiri da ajino ki gauraya kisa ruwan zafi sai kisa manja ki gauraya ki kukkula a leda ki jefa a ruwan.zafi nan.da nan.ze nuna kiji kamshi ya cika miki kitchen

  4. 4

    Ki zuba mai a pan kisa albasa ki jajjaga kayan miya ki zuba kisa carrots kisa green pp kisa ruwa kadan kisa spices ki soya

  5. 5

    Shikenan kiyi serving alalen a plates kisa sauce.din.akai da dafaffen.kwai

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Comments

Similar Recipes