Cooking Instructions
- 1
Dafarko zaki sami coscos dinki kisa masa gishiri kadan kizuba masa ruwan zafi yasha kansa kibarshi inya tsotse ruwan yayi laushi sosai
- 2
Saiki samu kwakwar ki kigoge bakin bayanka kigogata ki ajiye
- 3
Saiki sami dabino kibude cikinsa ki wanke ki gutsutsturashi kanaka kiyanka ayabarki
- 4
Saiki zuba coscos dinki amazubi kisa kwakwar ki sugar kadan ayabarki kizuba ki zuba madararki ta ruwa inkuma ta garice saikin damata saiki zuba kijuya sosai saiki saka a firij shikenan
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
-
-
-
-
Pineapple juice with sausage Roll Pineapple juice with sausage Roll
I usually take it for dinner😃 #katsina Ashmal kitchen -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7844963
Comments