Kunun gyada an chicken soup

Aysha Zanna Boguma
Aysha Zanna Boguma @cook_16271460
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Gyada Alkama
  2. Sugar kindirmo,dalayi
  3. Chicken, onion attaruku, Maggi, spices, ginger

Cooking Instructions

  1. 1

    Farko na tace gyada na nadaura a wuta sai na zuba sugar da Alkama

  2. 2

    Baya ya tafaso gyada da alkama sun nuna na daure shi da kindirmu da dalayi sai nasauke nasa a flask

  3. 3

    Nawanke chicken dina nasa a tukunya nasamasa albasa da oil attaruku ginger Maggi da spices ruwa kada sai da ya dahu yayi daidai sai nasauke nazuba a bowl

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysha Zanna Boguma
Aysha Zanna Boguma @cook_16271460
on

Comments

Similar Recipes