Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Fulawa kofi 3 da rabi
  2. 250 gBota
  3. 1Suga kofi
  4. 1Kwai
  5. Fulabo na banilla

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki zuba botan ki da Kwai da Suga sai ki juya

  2. 2

    Sai ki dauko fulabon ki saka ki juya

  3. 3

    Sai ki saka fulawar ki cigaba da juyawa

  4. 4

    Sai ki wanke hannu ki yanda zaki hade fulawar da kyau sosai

  5. 5

    Sai ki gutsira ki mulmula yanda kike so

  6. 6

    Sai ki saka akan pepa ki jera akan tray din gashi

  7. 7

    Sai ki gasa kamar minti goma.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
on
Kano
I love cooking and it's my hobby
Read more

Similar Recipes