Share

Ingredients

  1. Flour
  2. Baking powdee
  3. Butter
  4. Sugar
  5. Warm water
  6. Coconut
  7. Milk

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki tankade flour dinki,sannan kisa butter ki jujjuya sosai kisa sugar nd baking powder ki kwata da warm water

  2. 2

    Ki ajiye yai 20min,saiki gurza kwakwarki kida sugar da milk saiki jujjuya

  3. 3

    Sannan saiki dauko dough dinki da kika ajiye ki mirzashi guda biyu saiki sa kwakwarki akai saiki rufa

  4. 4

    Saiki sami cup kisa kke cire duk inda kikasa kwakwarnan,haka zaki tayi idan kingama saiki soya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
on

Comments

Similar Recipes