Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

8 servings
  1. Shinkafa kofi daya da rabi
  2. Wake kofi daya
  3. Attarugu 2, tattasai da albasa me lawashi
  4. Man gyada ludayi biyur
  5. 7Maggi
  6. Citta

Cooking Instructions

  1. 1

    Da fari xaki gyara shinkafanki da kuma wake seki dafa wake, idan ya kusa dahuwa seki wanke shinkafarki ki zuba, idan tayi rabin dahuwa seki sauketa ki tsane a mataci

  2. 2

    Seki dora tukunya a wuta ki zuba mai kisa yankakkiyar albasa ta fara dahuwa seki kawo jajjagaggen kayan miya ki zuba kisa maggi da citta ki barsu su soyu, seki zuba ruwan sanwa kamar kofi 2,

  3. 3

    Idan ya tafasa seki kawa shinkafa da wakenki ki juye a akai ki jujjuya ko ina ya samu hadin seki rufe tukunyar ki rage wuta har ta dahu

  4. 4

    Karki yawaita juyawa zata cabe, zaki iya ci da couslaw ko potatoe salad, da soyayyen kifi, kaza ko namn kasuwa.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Agmohd008.
Mrs Agmohd008. @khadnana012
on
Kano State

Comments

Similar Recipes