Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki tafasa nama.ki yi jajjagen kayan miya ki yanka albasa, cabbage, Karas, cuccumber

  2. 2

    Kisa mai a wuta ki soya nama ki zuba albasa da jajjagen kayan miya kiyi sanwa kadan saboda couscous baya son ruwa da yawa sai kisa maggi gishiri curry Thyme da carras, ki rufe ya tausa idan ya tausa saiki zuba couscous ki Dan juya kadan saiki zuba cabbage ki rufe idan ya nuna saiki sauke sannan ki zuba cucumber din

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mkaj Kitchen
Mkaj Kitchen @cook_Mkaj
on
Kaduna

Comments

Similar Recipes