Share

Ingredients

  1. Coconut
  2. Sugar
  3. Coconut flavour
  4. Powder milk

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko nasamu kwakwata tare da sugar da madarar gari d flavour n zuba cikin blender na zuba ruwa kadan

  2. 2

    Na markada byn y markadu na tace na zuba flavour.

  3. 3

    Dayan gefe dmn n gurza wata kwakwata na aje a gefe n zuba coconut drink dina cikin cup nayi adding gurzazzar kwakwata a ciki.

  4. 4

    Nasa a cikin fridge byn yyi sanyi nabawa bakina hakkinsa yummy.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Alkaleey
Mrs Alkaleey @cook_15786121
on
Zamfara State

Comments

Similar Recipes