Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

20mins
5 servings
  1. 1/4kankana(Watermelon)
  2. 1/4abarba(pineapple)
  3. 3ayaba(banana)
  4. 1 cupsruwan lemon zaki(orange juice)
  5. 1 tspruwan lemon tsami (lemon juice)
  6. Na'a na'a kamar ganye 7-8(mint leaves)

Cooking Instructions

20mins
  1. 1

    Abubuwan bukatarmu kamar hka:

  2. 2

    Ki yanka abarba,kankana da ayaba kanana kisa a kwano mae dan girma,ki matse lemon zakinki ki zuba ruwan aciki kisa na'a na'arki da kika yanka da lemon tsami ki juya

  3. 3

    Idan kinason zaki da yawa kisa sugar kadan ko zuma.kiyi ado lemon sliced and mint leaf,kisa a refrigerator yayi sanyi ko kisa ice cubes and enjoy.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
on
Kano

Comments (4)

Afnan Abubakar Sadeeq
Afnan Abubakar Sadeeq @cook_25792407
This kind of delicious fruit salad will liked by every body

Similar Recipes