Shayin na'a na'a

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Kanogolenapron# wannan hadin shayin yanada matukar dadi baya idan zakaci kifi ka hada dashi yana gusar da karnin

Shayin na'a na'a

Kanogolenapron# wannan hadin shayin yanada matukar dadi baya idan zakaci kifi ka hada dashi yana gusar da karnin

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Lipton
  2. Na'a na'a
  3. Citta
  4. Kaninfari
  5. Sugar
  6. Lemon tsami

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki zuba ruwa a tukunya kisa lipton,na'a na'a,citta,kaninfari da sugar gabaya daya ki rufe kibarshi yatafasa sosai

  2. 2

    Har saikinji kamshi natashi saiki sauke ki tace sannan ki yanka lemon tsami ki zuba akai idan kinaso inbakya so haka ma zaki iya sha

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
on

Comments

Similar Recipes