Spring rolls

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

#1post1hope#ramadancontest

Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki tankade flour dinki kisa salt nd baking powder saiki kwabashi kamar kwabin fanke ki ajiyeshi a fridge yai kamar 1 hour saiki shafa zaki debo da hannu kke shafawa

  2. 2

    Zaki yanka cabbage da onion kidan soyasu sama sama sannan ki goga carrot ki zuba akai kisa dandano

  3. 3

    Saiki ke mannewa da flour zaki nadoshi kamar tabarma saiki ahafa flour sannan ki nado gefe da gefe

  4. 4

    Idan kika cikamai ruwa gun kwabin idan kinzo suya sai rika wargajewa a mai ki kula yadda idan kika debo a hannunki bazai rika zuba ba,idan kin gama soyawa yatsane kafin ya huce idan kinaso yai laushi saiki kukkule a leda kisa a flask idan kuma bakya so shikenan aci haka

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
on

Comments (2)

Zainab Ahmad
Zainab Ahmad @cook_17106130
Kai amma mun gode🤝 sedai hannun kazai koneba garin shafawa

Similar Recipes