Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Doya
  2. Soyayyan Kifi
  3. Shambo da albasa
  4. Kwai
  5. Maggi da gishiri
  6. Curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Na dakko shambo da albasa na wanke sena greating, na dakko bowl na fasa kwai na ajiye.

  2. 2

    Na dakko wannan doyar na zuba a turmi na dan faffasa sena zuba kayan miyan nan da curry, maggi, gishiri da wannan soyayyan kifin amma na faffasa shi sena juya su gaba daya na kara dakawa. Na saka hanuna na mulmulasu.

  3. 3

    Sena dakko wannan kwan na yanka albasa a ciki na saka curry na tsoma wannan curin doyan already dama na saka mai na a wuta yayi zafi sena tsoma wannan doyan na soya shikenan.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Eshamdee's Kaana
on
Plateau

Comments

Similar Recipes