Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Fulawa
  2. Fulawa
  3. Fulawa
  4. Kanwa
  5. Kanwa
  6. Kanwa
  7. Kuka
  8. Kuka
  9. Kuka
  10. Ruwa
  11. Ruwa
  12. Ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko na kawo fulawa na xuba a roba na kawo kuka nasa a lokacin na jika ruwan kanwa na mosa fulawa da kuka sai na sa mishi ruwan kanwan na kwabashi

  2. 2

    Kamar yarda ake kwaba cin cin da y kwabu sai na kawo ruwa nasa a tukunya na daura a wuta y tafasa sai na fara jefawa har na gama

  3. 3

    Sai na kawo dafaffefen kwai nawa nasa akai da yankenken salat nawa na zubashi akai aci dadi lfy

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Written by

FIRST LADY
FIRST LADY @cook_14995325
on

Similar Recipes