Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Ridi
  2. Sugar
  3. Ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke ridin ki after ya bushe saiki soyashi sama sama

  2. 2

    Bayan kin gama soyashi saiki Sanya sugar daidai yanda kikeda bukata kisa ruwa kadan ki barshi ya Dan dahu yayi kauri saiki zuba ridin ki kijuya sosai yahade jikinsa saiki samu faranti ki juye akai Bayan minutes 5 yasha iska saiki sa hannu ki fada dashi ki fitar da shape dim dakike da bukata not ruwan badayawa ake sawa ba wasu ma basa sakawa kamar cokali uku haka zaki sah

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Zaynab Abbakar
Zaynab Abbakar @cook_16692534
on

Comments

Similar Recipes