Cake

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Fulawa Kofi
  2. Sugar Kofi biyu
  3. 13Kwai
  4. 2Butter simas
  5. Madarar gari chokali biyu
  6. 2baking powder karamin chokali

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada butter da sugar kigauraya sosai, saikisa kwai da kadan kadan kina gaurayawa.

  2. 2

    Saiki hada fulawa dinki da baking powder, kisa rabi acikin kwabin butter da sugar din kisa Madara saiki gauraya, saikizuba sauran fulawar kisake gaurayawa

  3. 3

    Saiki kunna oven dinki inyayi zafi saiki shafa butter a baking tray din kizuba kwabin cake din saiki saka acikin oven din ki gasa a 180degree.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ahmadyapeco
Mrs Ahmadyapeco @cook_13989265
rannar
BAUCHI STATE AZARE

sharhai

Similar Recipes