Ingredients

  1. Flawa
  2. Kuka
  3. Kanwa
  4. Ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Farko ki jika kanwan ki da ruwan zafi

  2. 2

    Sai ki tankade flawa dinki da kuka

  3. 3

    Sai kisa ruwan kanwan ki a flawarki ki kwaba shi dama already kin daura ruwa akan wuta ya tafaso

  4. 4

    Sai ki fara jefa dan wakenki a ruwan da ya tafaso

  5. 5

    Za'a iya cin shi da mai ko manja da yaji.

  6. 6

    A ci lafiya.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Mss_ Bumserh_ Kitchen
Mss_ Bumserh_ Kitchen @cook_17405209
on
Abuja

Similar Recipes