A warar kwai

Umm Muhseen's Kitchen
Umm Muhseen's Kitchen @cook_18169888
Yobe

#ayzha
Tana da dadi sosai shysa nake sonta sosai

A warar kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#ayzha
Tana da dadi sosai shysa nake sonta sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

12mnt
12mnt
  1. 7kwai
  2. 3Attarugu
  3. 1Albasa
  4. Man girki
  5. 2Maggi
  6. 2leda
  7. Gishiri kadan
  8. Curry
  9. Madish kadan
  10. Onga kadan

Umarnin dafa abinci

12mnt
  1. 1

    D frko zaki tanadi kayan hadinki kmr hk

  2. 2

    Sannan saiki tanadi kwanan ki mai kyau d tsafta saiki zuba albasa,attarugu wanda kk yi giretin dinsu,saiki fasa kwanki akai ki saka masa Maggi,Onga,gishiri,Madish,curyy,saiki kada kwainki ki tabba sun hade jikin su komai yy kyau kayan hadin sun zauna a cikin kwain

  3. 3

    Sannan saiki zuba kwainki a cikin leda kina yi masa kamar kullin alalan leda,sannan saiki daura tukunyar ki mai tsafta a kan wuta ki saka mata tafashashshen ruwa saiki zuba kullallun kwan naki a ciki saiki rufe ki bashi minti goma shabiyu (12mnts) y dahu idan yy saiki sauke ki kwance kwan dg ledar saiki yayyanka su ki ajiye a gefe saiki fasa wani kwan daban saiki tsoma wannn yankakkiyar a warar kwain a ciki

  4. 4

    Sannan saiki daura manki akan wuta idan yy zafi sosai saiki soyashi

  5. 5

    Aci dadi lpy😍😘😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umm Muhseen's Kitchen
Umm Muhseen's Kitchen @cook_18169888
rannar
Yobe
cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes