Soyayyar doya me curry da miyar kwai

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan girki na da dadi acishi da safe tare da tea.

Soyayyar doya me curry da miyar kwai

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Wannan girki na da dadi acishi da safe tare da tea.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Curry na gari
  3. Gishiri kadan
  4. Kwai uku
  5. Kayan miya
  6. Albasa daya
  7. cokaliKayan kamshi karamin
  8. Maggi daya
  9. Onga kadan
  10. Mai cokali uku

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere doya ki wanke ta ki yanka ta dogaye, ki barbada mata gishiri da curry ki juya sosae sannan ki soya mai ki zuba ki soya ta.

  2. 2

    Ki soya mai ki zuba markaden Kayan miya ki soya shi sae ki zuba kwai ki juya a hankali kisa maggi da Kayan kamshi ki yanka albasa ki zuba ki barshi yayi minti biyar ki kashe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes