Dankalin hausa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. 2Dankalin Hausa madaidaita
  2. Man suya
  3. Yaji
  4. Gishiri

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Zaki fere dankalinki ki barshi a ruwa yadanyi koda 15 minutes ne

  2. 2

    Saiki Dora mai a wuta ko ki kunna deep frayer ki soyashi on medium heat idan yayi golden brown saiki kwashe ki tsane man.

  3. 3

    Saikisa mai da yaji kici da duminsa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mum afee's kitchen
mum afee's kitchen @cook_17411383
rannar

sharhai

Similar Recipes