Hadadiyar soyayiyar kaza

Rukaiyatu rimi(rukky's kitchen
Rukaiyatu rimi(rukky's kitchen @cook_18928738
Kano State

Hmmm baa magana

Hadadiyar soyayiyar kaza

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Hmmm baa magana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Albasa
  3. tafarnuwaCitta da
  4. Bay leaf
  5. Tyme
  6. Curry
  7. Masoro
  8. Attaruhu
  9. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kazarki sosai,sai ki samu tukunya kisa, ki yanka albasa kisa tafarnuwa da citta,attaruhu,bay leaf da tyme,curry masoro,dandano da gishiri kadan,sai ki juya,ki rufe kamar minti sha biyar sai ki sai ruwa kadan ki dora a wuta,inta dawu sai ki soya.hmm 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukaiyatu rimi(rukky's kitchen
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes